A shirye-shiryen cikar shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci
Tehran (IQNA) A kwanaki 10 na Alfajr shirye-shiryen cikar shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci , Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya girmama tunawa da wanda ya assasa Jamhuriyar Musulunci ta Iran da halartar hubbaren Imam Khumaini a safiyar yau.
Lambar Labari: 3488585 Ranar Watsawa : 2023/01/31